Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 18:19-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

19. Ya fisshe ni daga cikin hatsari,Ya cece ni, don yana jin daɗina.

20. Ubangiji yakan sāka mini, saboda ni adali ne,Yakan sa mini albarka, don ni marar laifi ne.

21. Na yi biyayya da umarnan Ubangiji,Ban yi wa Ubangiji Allahna tawaye ba.

Karanta cikakken babi Zab 18