Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 148:13-14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

13. Bari dukansu su yabi sunan Ubangiji,Sunansa ya fi dukan sauran sunaye girma,Ɗaukakarsa kuwa tana bisa duniya da samaniya!

14. Ya sa al'ummarsa ta yi ƙarfi,Domin dukan jama'arsa su yabe shiJama'arsa Isra'ila, wadda yake ƙauna ƙwarai!Yabo ya tabbata ga Ubangiji!

Karanta cikakken babi Zab 148