Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 136:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ku gode wa Ubangiji domin shi mai alheri ne,Gama ƙaunarsa madawwamiya ce.

2. Ku gode wa Allahn da ya fi dukan alloli girma,Gama ƙaunarsa madawwamiya ce.

3. Ku gode wa Ubangijin dukan iyayengiji,Gama ƙaunarsa madawwamiya ce.

Karanta cikakken babi Zab 136