Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 121:5-8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

5. Ubangiji zai lura da kai,Yana kusa da kai domin ya kiyaye ka.

6. Ba za ka sha rana ba,Ko farin wata da dare.

7. Ubangiji zai kiyaye ka daga dukan hatsari,Zai sa ka zauna lafiya.

8. Zai kiyaye shigarka da fitarka,Tun daga yanzu har abada.

Karanta cikakken babi Zab 121