Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 121:4-6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

4. Makiyayin Isra'ila,Ba ya gyangyaɗi ko barci!

5. Ubangiji zai lura da kai,Yana kusa da kai domin ya kiyaye ka.

6. Ba za ka sha rana ba,Ko farin wata da dare.

Karanta cikakken babi Zab 121