Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 119:74-76 Littafi Mai Tsarki (HAU)

74. Waɗanda suke tsoronka za su yi murna sa'ad da suka gan ni,Saboda ina dogara ga alkawarinka.

75. Na sani ka'idodinka na adalci ne, ya Ubangiji,Ka hore ni, domin kai mai aminci ne.

76. Ka sa madawwamiyar ƙaunarka ta ta'azantar da ni,Kamar yadda ka alkawarta mini, ni bawanka.

Karanta cikakken babi Zab 119