Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 119:63-65 Littafi Mai Tsarki (HAU)

63. Ina abuta da duk waɗanda suke bauta maka,Da duk waɗanda suke kiyaye dokokinka.

64. Ya Ubangiji, duniya ta cika da madawwamiyar ƙaunarka,Ka koya mini umarnanka!

65. Kana cika alkawarinka, ya Ubangiji,Kana kuwa yi mini alheri, ni bawanka.

Karanta cikakken babi Zab 119