Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 119:60-62 Littafi Mai Tsarki (HAU)

60. Ba tare da ɓata lokaci ba,Zan gaggauta in kiyaye umarnanka.

61. Mugaye sun ɗaure ni tam da igiyoyi,Amma ba zan manta da dokarka ba.

62. Da tsakar dare nakan farka,In yabe ka saboda hukuntanka masu adalci.

Karanta cikakken babi Zab 119