Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 119:29-32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

29. Ka kiyaye ni daga bin muguwar hanya,Ta wurin alherinka, ka koya mini dokarka.

30. Na yi niyya in yi biyayya,Na mai da hankali ga ka'idodinka.

31. Na bi umarnanka, ya Ubangiji,Kada ka sa in kasa ci wa burina!

32. Ina ɗokin yin biyayya da umarnanka,Gama za ka ƙara mini fahimi.

Karanta cikakken babi Zab 119