Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 119:174-176 Littafi Mai Tsarki (HAU)

174. Ina sa zuciya ga cetonka ƙwarai, ya Ubangiji!Ina samun farin ciki ga dokarka.

175. Ka rayar da ni don in yabe ka,Ka sa koyarwarka su taimake ni!

176. Ina kai da kawowa kamar ɓatacciyar tunkiya,Ka zo ka neme ni, ni bawanka,Saboda ban ƙi kulawa da dokokinka ba.

Karanta cikakken babi Zab 119