Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 119:171-173 Littafi Mai Tsarki (HAU)

171. Zan yabe ka kullayauminDomin ka koya mini ka'idodinka.

172. Zan raira waƙa a kan alkawarinka,Domin umarnanka a gaskiya ne.

173. Kullum a shirye kake domin ka taimake ni,Saboda ina bin umarnanka.

Karanta cikakken babi Zab 119