Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 119:150-152 Littafi Mai Tsarki (HAU)

150. Mugayen nan waɗanda suke tsananta mini sun matso kusa,Mutanen da ba su taɓa kiyaye dokarka ba.

151. Amma kana kusa da ni, ya Ubangiji,Dukan alkawaranka gaskiya ne.

152. Tuntuni na ji labarin koyarwarka,Ka sa su tabbata har abada.

Karanta cikakken babi Zab 119