Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 119:145-148 Littafi Mai Tsarki (HAU)

145. Ina kira gare ka da zuciya ɗaya,Ka amsa mini, ya Ubangiji,Zan yi biyayya da umarnanka!

146. Ina kira gare ka,Ka cece ni, zan bi ka'idodinka!

147. Tun kafin fitowar rana ina kira gare ka neman taimako,Na sa zuciya ga alkawarinka.

148. Dare farai ban yi barci ba,Ina ta bimbini a kan koyarwarka.

Karanta cikakken babi Zab 119