Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 119:140-142 Littafi Mai Tsarki (HAU)

140. Alkawarinka ba ya tashi!Bawanka yana ƙaunar alkawarinka ƙwarai!

141. Ni ba kome ba ne, rainanne ne,Amma ban ƙi kula da ka'idodinka ba.

142. Adalcinka zai tabbata har abada,Dokarka gaskiya ce koyaushe.

Karanta cikakken babi Zab 119