Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 119:111-113 Littafi Mai Tsarki (HAU)

111. Umarnanka nawa ne har abada, Su ne murnar zuciyata.

112. Na ƙudura zan yi biyayya da ka'idodinka,Har ranar mutuwata.

113. Ina ƙin waɗanda ba su yi maka aminci,Amma ina ƙaunar dokarka.

Karanta cikakken babi Zab 119