Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 119:1-4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Masu farin ciki ne, marasa laifi cikin zamansu,Waɗanda suke zamansu bisa ga dokar Ubangiji.

2. Masu farin ciki ne waɗanda suke bin umarnansa,Waɗanda suke yi masa biyayya da zuciya ɗaya.

3. Hakika ba su yin laifi,Sukan yi tafiya a hanyoyin Ubangiji.

4. Kai ka ba mu dokokinka,Ka kuwa faɗa mana mu kiyaye su da aminci.

Karanta cikakken babi Zab 119