Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 106:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka cece mu, ya Ubangiji Allahnmu,Ka komo da mu daga cikin sauran al'umma,Domin mu yabi sunanka mai tsarki,Mu kuma yi murna mu yi maka godiya.

Karanta cikakken babi Zab 106

gani Zab 106:47 a cikin mahallin