Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 106:10-13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

10. Ya cece su daga maƙiyansu,Ya ƙwato su daga wurin abokan gābansu.

11. Ruwa ya cinye maƙiyansu,Ba wanda ya tsira.

12. Sa'an nan jama'arsa suka gaskata alkawarinsa,Suka raira yabo gare shi.

13. Amma nan da nan, suka manta da abin da ya yi,Suka aikata, ba su jira shawararsa ba.

Karanta cikakken babi Zab 106