Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 105:5-6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku zuriyar bawansa Ibrahim,Ya ku zuriyar zaɓaɓɓensa Yakubu,Ku tuna da mu'ujizansa masu girma, masu banmamaki,Ku tuna kuma da hukuntai waɗanda ya yanke.

Karanta cikakken babi Zab 105

gani Zab 105:5-6 a cikin mahallin