Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 104:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ma a hallakar da masu zunubi daga duniya,Da ma mugaye su ƙare ƙaƙaf!Ka yabi Ubangiji, ya raina!Ka yabi Ubangiji!

Karanta cikakken babi Zab 104

gani Zab 104:35 a cikin mahallin