Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yush 9:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za su yi wa Ubangiji hadaya ta sha ba.Ba za su faranta zuciyarsa da sadakoki ba.Abincinsu zai zama irin na masu makoki.Duk wanda ya ci shi zai haramta.Gama abincinsu zai yi musu maganin yunwa ne kawai,Ba za su kai shi Haikalin Ubangiji ba.

Karanta cikakken babi Yush 9

gani Yush 9:4 a cikin mahallin