Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yush 9:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, “Na iske Isra'ila a jeji kamar inabi,Na ga kakanninku kamar nunan fari na 'ya'yan ɓaure,Amma da suka zo Ba'al-feyor, sai suka keɓe kansu ga Ba'al.Suka zama abin ƙyama kamar abin da suke ƙauna.

Karanta cikakken babi Yush 9

gani Yush 9:10 a cikin mahallin