Mutane sun ce, “Zo, mu koma wurin Ubangiji,Gama shi ne ya yayyaga,Shi ne kuma zai warkar.Shi ne ya yi mana rauni,Shi ne kuma zai ɗaure raunin da maɗauri.