Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yush 5:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Girmankan mutanen Isra'ila yana ba da shaida a kansu.Mutanen Ifraimu za su yi tuntuɓe cikin laifinsu.Mutanen Yahuza kuma za su yi tuntuɓe tare da su.

Karanta cikakken babi Yush 5

gani Yush 5:5 a cikin mahallin