Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yush 5:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku ji wannan, ya ku firistoci!Ku saurara, ya mutanen Isra'ila!Ku kasa kunne, ya gidan sarki!Gama za a yi muku hukunci,Domin kun zama tarko a Mizfa,Da ragar da aka shimfiɗa a bisa Tabor.

Karanta cikakken babi Yush 5

gani Yush 5:1 a cikin mahallin