Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yush 4:17-19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

17. Mutanen Ifraimu sun haɗa kai da gumaka,Sai a rabu da su.

18. Su taron mashaya ne kawai,Karuwai ne kuma.Suna ƙaunar abin kunya.

19. Iska ta ƙunshe su cikin fikafikanta.Za su ji kunyar bagadansu.”

Karanta cikakken babi Yush 4