Mutanena sukan yi tambaya a wurin abin da aka yi da itace,Sandansu yakan faɗa musu gaiɓu,Gama ruhun karuwanci ya ɓad da su,Sun rabu da Allahnsu don su yi karuwanci.