Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yush 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya ce mini, “Ka sāke tafiya, ka ƙaunaci karuwa wadda take tare da kwartonta. Ka ƙaunace ta kamar yadda ni Ubangiji nake ƙaunar mutanen Isra'ila, ko da yake suna bin gumaka, suna ƙaunar wainar zabibi da aka miƙa wa gumaka.”

Karanta cikakken babi Yush 3

gani Yush 3:1 a cikin mahallin