Zan auka musu kamar beyar,Wadda aka ƙwace mata 'ya'ya.Zan yage ƙirjinsu, in cinye su kamar zaki,Kamar mugun naman jeji zan yayyage su.