Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yush 12:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ifraimu tana kiwon iska,Tana ta bin iskar gabas dukan yini.Tana riɓaɓɓanya ƙarya da kamakarya.Tana ƙulla yarjejeniya da Assuriya,Tana kai mai a Masar.”

Karanta cikakken babi Yush 12

gani Yush 12:1 a cikin mahallin