Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yush 10:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a hallaka masujadan tuddai na Awen inda Isra'ila suke yin zunubi,Ƙayayuwa da sarƙaƙƙiya za su yi girma a bagadansu.Za su ce wa manyan duwatsu, “Ku rufe mu!”Su ce wa tuddai, “Ku faɗo bisa kanmu!”

Karanta cikakken babi Yush 10

gani Yush 10:8 a cikin mahallin