Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yush 10:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka hayaniyar yaƙi za ta tashi a tsakanin jama'arku.Dukan kagaranku za a hallaka su.Kamar yadda Shalmanesar ya hallaka Bet-arbel a ranar yaƙi.An fyaɗa uwaye da 'ya'yansu a ƙasa.

Karanta cikakken babi Yush 10

gani Yush 10:14 a cikin mahallin