Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yush 1:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gomer ta kuma ɗauki ciki, ta haifi 'ya mace. Ubangiji kuma ya ce wa Yusha'u, “Ka raɗa mata suna Bajinƙai, gama ba zan ƙara yi wa jama'ar Isra'ila jinƙai ba, har da zan gafarta mata.

Karanta cikakken babi Yush 1

gani Yush 1:6 a cikin mahallin