Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yun 4:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A sa'ad da rana ta yi sama, sai Allah ya sa iskar gabas mai zafi ta huro. Yunusa ya ji kamar zai suma saboda zafin rana da take bugun kansa. Sai ya so ya mutu, ya ce, “Gara in mutu da ina zaune da rai.”

Karanta cikakken babi Yun 4

gani Yun 4:8 a cikin mahallin