Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yun 4:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yunusa ya fita daga birnin, ya yi wajen gabas, ya zauna. Ya yi wa kansa rumfa, ya zauna a inuwarta, yana jira ya ga abin da zai sami birnin.

Karanta cikakken babi Yun 4

gani Yun 4:5 a cikin mahallin