Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yun 4:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya amsa, ya ce masa, “Ai, wannan 'yar kurangar dare ɗaya ta girma, kashegari kuma ta mutu, ba ka yi wata wahala dominta ba, ba kai ne ka sa ta ta yi girma ba, duk da haka ranka ya ɓaci saboda ita!

Karanta cikakken babi Yun 4

gani Yun 4:10 a cikin mahallin