Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yun 3:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yunusa ya tashi ya tafi Nineba kamar yadda Ubangiji ya faɗa masa. Nineba kuwa babban birni ne. Zai kai mutum tafiyar kwana uku kafin yă ƙure birnin.

Karanta cikakken babi Yun 3

gani Yun 3:3 a cikin mahallin