Sa'ad da na ji raina yana rabuwa dani,Sai na tuna da kai, ya Ubangiji.Addu'ata kuwa ta kai gare ka aHaikalinka tsattsarka.