Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yun 1:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yunusa ya ce, “Sai ku ɗauke ni ku jefa ni cikin tekun, sa'an nan hadirin zai lafa. Gama na sani saboda ni ne wannan hadiri mai banrazana ya auko muku.”

Karanta cikakken babi Yun 1

gani Yun 1:12 a cikin mahallin