Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yow 3:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji yana magana da ƙarfi dagaSihiyona,Yana tsawa daga Urushalima,Sammai da duniya sun girgiza.Amma Ubangiji shi ne mafakarjama'arsa, Shi ne kagarar mutanen Isra'ila.

Karanta cikakken babi Yow 3

gani Yow 3:16 a cikin mahallin