Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. W. 6:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ɗaya kaɗai nake ƙauna,Ita kyakkyawa ce kamar kurciya.Tilo ce ga mahaifiyarta, 'yar lele ce ga mahaifiyarta.Mata duk sukan dube ta, su yaba.Matan sarki da ƙwaraƙwaransa suka raira waƙa suka yabe ta.

Karanta cikakken babi W. W. 6

gani W. W. 6:9 a cikin mahallin