Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. W. 5:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na tashi don in buɗe wa ƙaunataccena, ya shigo.Hannuna sharkaf da mur,Yatsuna suna ɗiga da mur sa'ad da na kama hannun ƙofar.

Karanta cikakken babi W. W. 5

gani W. W. 5:5 a cikin mahallin