Ku 'yan matan Urushalima,Ku rantse da bareyi da batsiyoyi,Ba za ka shiga tsakaninmu ba,Ku bar ta kurum.