Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. W. 3:10-11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

10. An dalaye ginshiƙanta da azurfa,An rufe ta da zane da aka yi wa ado da zinariya.An lulluɓe wurin zama da zanen shunayya.Matan Urushalima sun yi mata irin yayin da ake yi na ƙauna.

11. Matan Sihiyona, ku fito ku ga sarki SulemanuYa sa kambin sarauta,Wanda uwarsa ta sa masa, a ranar aurensa,A ranarsa ta murna da farin ciki.

Karanta cikakken babi W. W. 3