Ka ciyar da ni da wainar zabibi,Ka ba ni 'ya'yan gawasa in sha in wartsake!Gama na cika da sha'awarka.