Kamar yadda itacen gawasa yake a cikin itatuwan jeji,Haka ƙaunataccena yake a cikin sauran maza.Da farin ciki na zauna a inuwarsa,Ina jin daɗin halinsa ƙwarai.