Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. W. 1:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ga waƙar Sulemanu mafi daɗi.

2. Leɓunanka sun lulluɓe ni da sumba,Ƙaunarka ta fi ruwan inabi zaƙi.

3. Akwai ƙanshi kuma kewaye da kai,Jin amon sunanka yana tunasar da ni.Ba wata matar da za ta ƙi ƙaunarka.

Karanta cikakken babi W. W. 1