Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 4:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Bo'aza ya ce wa dattawan da dukan jama'ar da suke wurin, “Yau ku ne shaidu, cewa, na sayi dukan abin da yake na Elimelek, da na Kiliyon, da na Malon daga hannun Na'omi.

Karanta cikakken babi Rut 4

gani Rut 4:9 a cikin mahallin