Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 4:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka na ga ya kamata in sanar da kai cewa, ka saye ta a gaban waɗanda suke zaune a nan, da a gaban dattawan jama'a. Idan za ka fanshi gonar sai ka fanshe ta, idan kuwa ba za ka fansa ba, ka faɗa mini don in sani, gama daga kai sai ni muke da izinin fansar gonar.”Sai mutumin ya ce, “Zan fanshe ta.”

Karanta cikakken babi Rut 4

gani Rut 4:4 a cikin mahallin