Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 4:18-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shi ne asalin zuriyar Dawuda. Aka fara daga Feresa zuwa Dawuda. Feresa ne mahaifin Hesruna, Hesruna kuma ya haifi Arama, Arama ya haifi Amminadab, Amminadab kuma ya haifi Nashon, Nashon ya haifi Salmon, Salmon kuma ya haifi Bo'aza, Bo'aza ya haifi Obida, Obida kuma ya haifi Yesse, sa'an nan Yesse ya haifi Dawuda.

Karanta cikakken babi Rut 4

gani Rut 4:18-22 a cikin mahallin